COVideo19: Bloomberg School Translate the Science in Hausa

COVideo-19 wani shirine na musama da dalibai da kuma sashin nazari kan cututuka dake yaduwa sakanin al'uma na jammiyar Johns Hopkins Bloomberg School of Public Health don fadakarwa na zahiri da kimiya ka cutar korona a harsuna daban daban. Manufar wana fadakarwa shine a waye da kanku dakuma iyalanku domin yande zaku kare kanku daga kamuwa da anoba da ta zama ruwa dare a duniya da baki daya. Ku tura wana bidiyo ga mutane daban daban don fadakar dasu kan wanan cuta. #COVID19 #coronavirus #jhsph #flattenthecurve #Pandemic

For information about our project in English, and links to our videos in many more languages, please visit here.

 

Mai Gabartawa: Dr. Opeyemi Oladapo-Shittu

 

 

View GHN’s latest coronavirus news.

For the latest, most reliable COVID-19 insights from some of the world’s most respected global health experts, see Global Health NOW’s COVID-19 Expert Reality Checks.

Join the tens of thousands of subscribers who rely on Global Health NOW summaries and exclusive articles for the latest public health news. Sign up for our free weekday newsletter, and please share the link with friends and colleagues: